Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Zamfara ta bayyana Dauda Lawal Dare a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar. Dauda Lawal ya samu ƙuri'u 377,726 ...
Rahotanni da suka fito daga jihar sun ce an sace jami’an tattara sakamakon zaɓe a kan hanyarsu ta zuwa Gusau, babban birnin jihar, daga ƙaramar hukumar Maradun. Dauda Lawal ya samu ƙuri’u 377,726 – inda ya yi nasara a kan gwamna mai ci Bello Muhammad Matawalle wanda ya samu ƙuri’u 311,976. Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Zamfara ta bayyana Dauda Lawal Dare a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar.
A abinda za a iya cewa shine babban kayen da akayi a zaɓen gwamnoni na 2023, Lawal Dauda, ma'aikacin banki, ya tiƙa gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ...
[EFCC](https://www.legit.ng/tags/efcc/) a kotu A shekarar 1989, ya koma aiki da kamfanin Westex Nigeria Limited a matsayin mataimakin manaja. [Amurka](https://hausa.legit.ng/tags/usa/). Yana kuma da digirin digir daga jami'ar Usmanu Dan Fodiyo dake Sokoto. Lawal yayi karatun firamaren sa a ƙauyen mahaifiyar sa, Guga cikin jihar Ƙatsina. [Zamfara](https://www.legit.ng/tags/zamfara-state-news-today/).