Aka

2023 - 3 - 12

Post cover
Image courtesy of "Legit Hausa"

MURIC Ta Tada Hankali Bayan da Aka Sanyawa Masallaci Sunan ... (Legit Hausa)

Gwamnatin jihar Oyo ta bayyana sanyawa masallaci sunan gwamna Makinde na jihar, inda MURIC ta ce sam hakan bai dace ba kuma dole a gaggauta sauya sunan ...

Seyi Makinde ya yi wasa da hankalin al’ummar Musulmin jihar Oyo ne.” [n samu wani mutumin da ya musulunta bayan da ya samu mafaka a ](https://hausa.legit.ng/duniya/1488147-wani-dan-kasar-ukraine-ya-musulunta-bayan-ya-samu-mafaka-a-masallaci/)wani masallaci a lokacin da yaki ya barke a kasar. - Kungiyar ta MURIC ta bayyana abin da take so a gaggauta yi don kwantar da hankalin Muslmai a jihar Oyo Kungiyar ta addinin Islama ta kuma bukaci da a gaggauta mayar da tsohon sunan masallacin ba tare da bata lokaci ba. - MURIC ta dauki zafi yayin da ta samu labarin sanyawa masallaci sunan gwamna kirista saboda dalili daya a jihar Oyo MURIC Ta Tada Hankali Bayan da Aka Sanyawa Masallaci Sunan Gwamna Kirista a Jihar Oyo

Post cover
Image courtesy of "Legit Hausa"

Yan Sanda Sun Ceto Mutane 14 da Aka Yi Garkuwa da Su a Zamfara (Legit Hausa)

Rundunar 'yan sanda reshen jihar Zamfara sun lalata wani mafakar yan fashin daji a Zamfara, sun kubutar da mutane 14 da suka shafe sama da watanni biyu a ...

[Premium Times ta](https://www.premiumtimesng.com/news/top-news/587299-police-rescue-14-kidnapped-victims-in-zamfara.html) rahoto kakakin 'yan sandan na cewa: [An shiga yanayin tashin hankali bayan yan bindiga](https://hausa.legit.ng/news/1524696-an-gano-gawar-mutane-10-bayan-harin-yan-bindiga-a-kaduna/) sun kai wani mummunan hari a [jihar Kaduna](https://hausa.legit.ng/tags/kaduna-state-news-today/) Zamfara - Rundunar 'yan sanda ta samu nasarar tarwatsa sansanin yan bindiga kuma ta kubutar da mutane 14 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. [Zamfara](https://www.legit.ng/tags/zamfara-state-news-today/), Muhammad Shehu, ne ya faɗi haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar a Gusau, ya ce mutanen sun kwashe kwanaki 68 a Jeji. Yan Sanda Sun Ceto Mutane 14 da Aka Yi Garkuwa da Su a Zamfara - Dakarun 'yan sanda sun samu nasarar tarwatsa sansanin yan fashin daji yayin da suka fita Operation wani daji a Zamfara

Post cover
Image courtesy of "Legit Hausa"

Tashin Hankali Yayin Da Aka Bude Wa Tsohon Kwamishinan ... (Legit Hausa)

Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai hari sun kuma bude wuta yayin kamfe din dan takarar gwamnan jihar Legas, Gbadebo Rhodes-Vivour a Legas a Epe.

[Daily Trust ta rahoto](https://dailytrust.com/ex-ambode-commissioner-others-escape-bullets-during-lp-campaign-rally-in-epe/) cewa Oluwo, amma, ya ce ya tsira ba tare da rauni ba. "Ralli din jiya ta yi kyau, mun sada da mutane mun ga magoya baya a Epe. An kai mana hari amma dukkan mu lafiyan mu kalau. Dan takarar gwamna na LP a Legas, Rhodes-Vivour, shima ya tabbatar da harin a shafinsa na Twitter. [Jihar Legas](https://hausa.legit.ng/tags/lagos-state-news-today/) - Tsohon kwamishina karkashin gwamnatin tsohon Gwamna Akinwunmi Ambode a Legas, Olawale Oluwo, ya ce an harbe su yayin kamfe din dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour, Gbadebo Rhodes-Vivour a karamar [hukumar](https://hausa.legit.ng/tags/nigerian-prisons-service/) Epe. - Dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a Legas, Gbadebo Rhodes-Vivour, shima ya tabbatar da harin amma ya ci kamfe din ta yi nasara

Post cover
Image courtesy of "Johannesburg Sunday World"

AKA's murder: social media out of control (Johannesburg Sunday World)

In the days after the killing of rapper Kiernan Jarryd Forbes, known as AKA, and his friend Tebello “Tibz” Motsoane, the murders kept.

Mainstream media ethics, as captured in the South African Press Code and the Broadcasting Code, make it clear that footage of this kind can only be used if there is good reason. That is defined as information of legitimate interest or importance to citizens. Responsible editors will include audience advisories so they can opt to avoid the image. The explosive viral spread of the grainy but dramatic footage shows the limits of mainstream media ethics. In the days after the killing of rapper Kiernan Jarryd Forbes, known as AKA, and his friend Tebello “Tibz” Motsoane, the murders kept playing out on social media. It’s urgently necessary to find ways of ensuring the platforms show greater responsibility.

Explore the last week